Sanata George Akume yace gwamnatin Shugaba Tinubu na sane kuma ta na tausayawa ‘yan Najeriya game da halin matsin tattalin ...
Babban darktan hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja, Abdullahi Baba-Arah, ya bayyana tsananin lamarin a sanarwar da ya fitar.
Yayin ganawan sun tattaunawa a kan batutuwan da suka shafi tsaro a yankin Afirka ta yamma da harkar bada agaji da kuma rawar ...
Guguwa Helene da ta ratsa jihohin Florida da Georgia cikin daren Juma’a na da ya daga cikin irinta mafi karfi da aka gani a tarihin Amurka, inda ta hallaka mutum guda tare da haddasa ambaliyar ruwa a ...
Yan sandan jihar Zamfara sun yi faretin wani Jam'in Civil Defense da ke yi wa 'yan bindiga safarar makamai, Likitan jabu, da ...
Harin an kai shi ne a kan dakarun sa kai na RSF, a wani mataki na farmakin soja mafi girma tun bayan barkewar rikicin.