Yayin ganawan sun tattaunawa a kan batutuwan da suka shafi tsaro a yankin Afirka ta yamma da harkar bada agaji da kuma rawar ...
Harin an kai shi ne a kan dakarun sa kai na RSF, a wani mataki na farmakin soja mafi girma tun bayan barkewar rikicin.
Yan sandan jihar Zamfara sun yi faretin wani Jam'in Civil Defense da ke yi wa 'yan bindiga safarar makamai, Likitan jabu, da ...
Eguavoen da tawagar fasaha mai ci yanzu, wadda ta haɗa da Fidelis Ilechukwu, Daniel Ogunmodede, Olatunji Baruwa da Tomaz ...
Ya kara da cewa "Bai kamata a ci gaba da wannan haukar ba. Daukacin duniya na da alhaki akan abin da ke faruwa ga mutanen mu ...
Shirin Manuniya na wannan mako ya yi dubi ne akan yadda 'yan Najeriya suke tunkarar matsalar tsadar rayuwa da kuma abubuwan ...
Rikicin kabilanci tsakanin Fulani da kabilun Gomon ya yi sanadiyar rasa rayuka da dukiyoyi masu yawa a karamar hukumar Karim ...
Babban darktan hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja, Abdullahi Baba-Arah, ya bayyana tsananin lamarin a sanarwar da ya fitar.
Kwamishinan yada labaran jihar, Ini Ememobong, ne ya sanar da mutuwar uwargidan a sanarwar da ya fitar da safiyar yau Juma’a.
Guguwa Helene da ta ratsa jihohin Florida da Georgia cikin daren Juma’a na da ya daga cikin irinta mafi karfi da aka gani a tarihin Amurka, inda ta hallaka mutum guda tare da haddasa ambaliyar ruwa a ...
Sanata George Akume yace gwamnatin Shugaba Tinubu na sane kuma ta na tausayawa ‘yan Najeriya game da halin matsin tattalin ...